Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe basaraken masarautar Sansani da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba, Alhaji Abdulmuta...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a ofishin ‘yan sanda tare da kwace wayoyin jami’an su a garin Magami da ke jihar Zamfara. Lamarin ...
Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da daliban jami’ar Nsukka (UNN) a hanyar su ta komawa makaranta domin ci gaba da gudanar da harkokinsu ...
Wasu ‘yan bindiga da ke aika-aika a hanyar Magamar Jibia a jihar Katsina sun kashe wani direban mota yayin da suka yi awon gaba da fasinjoji uku...
Biyo bayan farmakin da wasu ‘yan bindiga suka kai a unguwar Aseyori da ke yankin Alagbado a jihar Kwara, an sace yara biyu. A cewar rahoto, &...
'Yan bindiga sun kutsa kauyen Rimawa da ke karamar hukumar Goronyo a jihar Sokoto, inda suka kashe wani dan banga mai suna Malam Bakwai. A yayi...
Ƴan ta’addan da suka yi garkuwa da ƴaƴa mata biyu na tsohon Akanta Janar na Jihar Zamfara, Abubakar Bala Furfuri sun yi barazanar mayar da su...
Gwamnatin jihar Oyo ta tura tawagar jami’an tsaro domin tabbatar da tsaro a yankin Ipapo/Iseyin a gundumar Oyo ta Arewa. Lamarin ya faru ne ...
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kulias da ke karamar hukumar Bokkos a jihar Filato inda suka kashe wasu sarakuna biyu da wasu mutane bi...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban matasan jam’iyyar APC a karamar hukumar Igbo-Eze ta Kudu a jihar Enugu. Marigayin mai suna Lucky ...
Wasu yara guda biyu sun tsere daga hannun masu garkuwa dasu, bayan suka buƙaci a biya Naira milliyan 10 a jihar Kwara. Yaran masu suna Jamiu da Sa...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da basaraken gargajiyar Owa-Onire da ke gundumar sanata ta Kudu a jihar Kwara tare da mat...
Rundunar sojojin Najeriya ta ce dakarun tasun ceto ɗaya daga cikin ƴan matan makarantar Chibok da ƴan bindiga suka sace a shekarar 2014. Yarinya...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Kaura-Namoda ta jihar Zamfara, inda suka kashe sojoji uku tare da jikkata daya. Rahotanni su...
Biyo bayan harin da ‘yan bindiga suka kai kan babbar hanyar Katsina zuwa Jibia a jihar Katsina, an kashe wani sifeton ‘yan sanda mai suna ...