OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 1 Shekara da ya shude

Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Dalibai A Hanyar Su Ta Komawa Makaranta

Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Dalibai A Hanyar Su Ta Komaw

Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da daliban jamiar Nsukka (UNN) a hanyar su ta komawa makaranta domin ci gaba da gudanar da harkokinsu na karatu.

 

Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 4 na yamma a ranar Lahadi a kan titin Nsukka-Opi, Ekwegbe,karamar hukumar Igbo-Etiti a jihar Enugu, a kudu maso gabashin Najeriya.

 

PREMIUM TIMES ta tattaro cewa yan bindigar sun yi ta garkuwa da matafiya a kan hanyar tun ranar Asabar.

 

Ana cigaba da kai re-hare a kan hanyar a ranar Talata, in ji majiyoyin.

 

Bayan daliban da aka sace har da wasu matafiya.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci