Yan ta'adda sun kashe kwamandan wani sansanin soji da ke Sabon Garin Dan’Ali a jihar Katsina a wani harin kwantan bauna da aka kai musu.&nbs...
Asusun ba da lamuni na ilimi na Najeriya NELFUND, ya yi kira ga dalibai da su yi taka tsantsan tare da tabbatar da sahihancin duk wani shafin yanar gi...
An sake kama mutum 14 daga cikin fursunoni sama da 100 da suka tsere daga gidan ajiya da gyaran halin Suleja a jihar Neja sakamakon rusau din da mamak...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya isa kasar Amurka domin halartar wani gagarumin taron tattaunawa da Cibiyar Zaman Lafiya ta Amurka ta shirya. ...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Babcock dake jihar Ogun, a ranar Talata, ta bayyana cewa jami’an tsaro na gudanar da bincike kan kisan Farfesa ...
Wasu da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun harbe wani malama a jami’ar Babcock Olowojobi Yinka har lahira a karamar hukumar Iperu ...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa kuma Sanata mai wakiltar Yobe ta Arewa, Ahmad Lawan ya gana da shugabannin hukumomin tsaro kan zargin kashe fararen ...
An kama wasu mutane hudu da ake zargi da laifin kashe wata mata mai shekaru 45 a Ibadan, jihar Oyo. Rundunar ‘yan sandan jiha...
Masu ruwa da tsaki a harkar banki da tsarin hada-hadar kudi, a ranar Alhamis, sun yi tir da karuwar kutse ta yanar gizo da yayi sanadiyar bankunan Kud...
Dakarun ‘Operation Desert Sanity III’ da ke karkashin Operation Hadin Kai (OPHK) dake aikin a Arewa maso Gabashin kasar nan a ranar Laraba...
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa a Najeriya. Tinubu wanda mat...
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya karbi bakuncin dalibai da ma’aikatan jami’ar tarayya da ke Gusau su 22...
Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce Najeriya na bukatar addu’o’i daga gwamnatin Amurka, ba wai gargadin ta’addanci da zai tashi ha...
A yau Litinin ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da shugabannin tsaro a birnin tarayya Abuja, domin ci gaba da nazari da kuma karfafa harkar t...
Yayin da ake cigaba da damuwa kan rahotannin harin ta’addanci da ake shirin kaiwa Abuja, babban sufeton ‘yan sandan Najeriya, Alkali Baba ...