Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta cafke mutane 46 da ake zargi da hannu a rikicin kungiyar asiri a jihar. A cewar rundunar ...
Ƴan bindiga sun ƙona shagona 15 da manyan motoci da kuma ƙanana a unguwar Amarka da ke ƙaramar hukumar Ihiala a jihar Anambra. A cewar wani gan...
Akalla mutane biyu ne suka mutu sakamakon rikicin fili da ya barke tsakanin Fulani da Kambari a garin Salka da ke karamar hukumar Magama a jihar Neja....
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da basaraken gargajiyar Owa-Onire da ke gundumar sanata ta Kudu a jihar Kwara tare da mat...
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo, ya caccaki fadar shugaban kasa kan musanta cewa ta baiwa jami’an tsaron jihar Katsina izinin dauƙar maka...
Shugaban wata kungiyar masana, da masu bincike kan abinci a kasar nan, Farfesa Kola Matthew Anigo, ya ce akwai ’yan Nijeriya kimanin milyan 25 d...
Sanata Danjuma Goje mai wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya ya bayyana cewa Arewa ba za ta kai ga cimma burinta ba har sai ta magance matsalar tsaro a y...
Ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas sun ce yawaitar ƴan bindiga da suka fice daga yankin Arewa-maso-Yamma ya sanya zaman lafiya a yankin ya yi rauni...
Ministan harkokin cikin gida, Mista Rauf Aregbesola, ya bayyana fatansa na ganin cewa an kawo karshen rashin tsaro nan da watan Disamba na wannan shek...
A yau Litinin gwamnatin tarayya ta bayyana cewa rundunar sojin Kasarnan da ke aiki tare da ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro a cikin wata...
A daren jiya Talata, wayewar Laraba ne wasu yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka sace mutane bakwai ‘yan gida daya a garin k...
Wta kungiya mai rajin karen dokokin tsarin mulki, mai suna Civil Society Legislative Advocacy Centre, CISLAC, ya nuna rashin goyon baya ga tsarin wasu...
Daruruwan jama'a ne daga kauyuka takwas a karamar hukumar Augie dake jihar Kebbi suka yi gudun hijara biyo bayan harin da ƴan bindiga suka kai ƙ...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta rattaba hannu kan dokar hukuncin kisa Glga ƴan ta'adda da masu basu byanan sirri a fadin jihar. Gwamna Bello Matawa...
Gwamnatin Katsina ta bayyana janye dokar haramta hawan babura daga bakin karfe goma na dare a duk fadin jihar. Gwamnan Aminu Bello Masari ne ya bay...