Wata babbar kotu da ke zamanta a unguwar Maitama a birnin tarayya Abuja, ta dage shari’ar Godwin Emefiele zuwa ranar 24 ga watan Yuni. ...
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, haramtacciyar hukuma ce. ...
Wata babbar kotu a Kano ta fitar da wani umarnin wucin gadi na jinginar da dakatarwar da aka yi wa Dr Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyyar...
Wata kotun majistare dake Ikeja ta yankewa wani dan kasuwa mai suna Mohammed Abdulhamid dan shekara 22 hukuncin daurin shekaru biyar a gidan yari a ra...
‘Yan sanda a ranar Alhamis sun gabatar da wani matashi mai shekaru 30, John Timothy, a gaban wata kotun majistare da ke Iyaganku, Ibadan b...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas, a ranar Laraba, ta bayar da belin Pascal Okechukwu, wanda aka fi sani da Cubana Chief Priest ka...
Babbar kotun jiha karkashin mai Shari'ah Usman Na'abba ta dakatar da tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Ganduje a matsayin dan jam'iyyar APC...
Kotun daukaka kara da ke Abuja, a hukuncin daya yanke ranar Litinin, 31 ga watan Oktoba, 2022, ta kori tare da wanke Manjo Akeem Aderogba Oseni daga t...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Litinin ta umurci mataimakin magatakardan kotun da ya sanar da babban lauyan gwamnatin tarayya, AGF, Ab...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokuta, jihar Ogun, ta umarci jam’iyyar PDP da ta gudanar da sabon zaɓen fidda gwani na mazabar Abeoku...
An maka wani dalibi mai suna Michael Okolie ya gurfana a gaban wata kotun majistare da ke Ogudu a jihar Legas bisa zargin satar waya. Ɗalibin wand...
Abokin adawar Gwamna Dave Umahi a zaben ‘yan majalisar dattawa da za a yi a shekara mai zuwa a jihar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, a...
Kotun daukaka kara ta umurci gwamnatin Najeriya akan ta saki shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu babban lauyansa, kamar yadd...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa ba za ta mutunta umarnin da kotu ta bayar na mayar da Kanal Danladi Hassan da aka kora daga aiki a shekarar 20...
Wata Kotun Majistare da ke Akure a ta bayar da umarnin tsare Tope Momoh mai shekaru 18, bisa zarginsa da shake mahaifiyarsa mai shekaru 52, Stella Mom...