Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya isa kasar Amurka domin halartar wani gagarumin taron tattaunawa da Cibiyar Zaman Lafiya ta Amurka ta shirya. ...
Wata babbar kotu a Kano ta fitar da wani umarnin wucin gadi na jinginar da dakatarwar da aka yi wa Dr Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyyar...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na fara aikin allurar rigakafin cutar shan inna na kwanaki hudu da za'ayiwa yara ‘yan kasa da sheka...
Kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC yayi watsi da umarnin kotu na dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje, Inda tace hakan...
Babbar kotun jiha karkashin mai Shari'ah Usman Na'abba ta dakatar da tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Ganduje a matsayin dan jam'iyyar APC...
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ware magunguna da kayan aiki da kudinsu ya kai Naira 5,317,387.50 ga dukkanin manyan hukumomin lafiya dake ...
Majalisar zartarwar jam’iyyar APC ta jihar Kano tayi watsi da dakatar da shugaban jamiyyar Abdullahi Umar Ganduje da shugabannin mazabar Ganduje...
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) reshen jihar Kano ta yi alkawarin samar da shirin bayar da tallafin karatu ga ‘yan asalin jihar da ba za...
Geng Quarong, ɗan ƙasar China da ake zargi da kashe budurwarsa mai shekaru 23, UmmuKulsum Sani a Kano, ya musanta aikata laifin. A ranar Al...
Bankin Raya Musulunci ya ce adadin yaran da ba sa zuwa makaranta a Arewacin Najeriya yana da matukar damuwa kuma tuni aka fara tattaunawa kan bullo da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Tinubu ya ce ya yafewa mataimakin shugaban ƙasa Yemi Osinbajo. Tinubu y...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Aminu Kabiru mai shekaru 18, da ake zargi da bige wani mai suna Abdulhadi Sammani mai she...
Tallace tallacen da yara mata ke yi a Kano na daga abinda ke hana su zuwa makaranta. Shugabar sashen kula da ilimin yara mata ta ma'aikatar ili...
Wani yaro dan shekara 12 mai suna Sadiq Isah ya rasa ransa a kauyen Jingabawa da ke karamar hukumar Minjibir a jihar Kano. Jami’in hulda da j...
Mahalarta taron kasa kan sauyin yanayi sun yi kira ga gwamnatin tarayya ta sanya manhajar sauyin yanayi a cikin jeren manhajojin ilimin kasar nan. ...