Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Kaduna, ta tabbatar da mutum daya ya mutu sannan uku sun samu raunuka a wani hatsarin mota ...
Hukumar lafiya matakin farko ta jihar Kaduna, ta bayyana cewa jihar bata samu bullar cutar zazzabin Lassa ba a makonnin da suka gabata. I...
Jam’iyyar APC a Kaduna ta musanta ikirarin dakatar da tsohon gwamnan jihar Nasir el-Rufai dake yawo a kafofin sada zumunta. Salisu ...
Tsohon Sarkin Kano kuma mataimakin shugaban hukumar bunƙasa zuba jari ta Kaduna, Lamido Sanusi, ya nuna tausayawansa ga shugaban da zai gaje Muhammad...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa gwamnatinsa kan ganin an sako sauran mutanen da aka yi garkuwa da su watanni shida da suka gabata a wani jirg...
Majalisar wakilai ta bukaci ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, da ya umurci kamfanin Julius Berger Plc da ya gaggauta kammala aikin gyaran ...
Jami’an tsaro sun kame babban mai shiga tsakani da yan bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa ranar 28 ga watan Maris a hanyar Abuja zuwa ...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA ta bayyana kama masu fataucin kwayoyi dari da hamsin, tare da rufe guraren da ake hada-had...
A ranar Laraba ne Alkalin Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kaduna, Salisu Abubakar-Tureta, ya yi tayin biyan sadaki Naira 100,000 don taimaka wa w...
Karamin ministan kwadugo Festus Keyamo ya bayyana cewa kamar yadda ko wa ke iya bin hanyar kaduna zuwa Abuja shima ba bu abinda zai sa ba zai iya bi b...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wasu mutane 2 a kauyen Udawa da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna a harin da misalin karfe 8 na daren ranar L...
Tsohon Dan majalisar dattawa a jihar Kaduna kuma jigo a jam’iyyar PDP, Sanata Shehu Sani, ya zargi gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna da...
Kwanaki hudu da 'yan ta'adda suka kai hari kan jirgin kasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna, wasu 'yan ta'adda da dama sun sake tare...
Wasu ‘yan bindiga sun sake kashe wasu mutane 23 tare da raunata wasu da dama a wasu kauyuka biyu na karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna. Wann...
Bayan wani harin da ‘yan bindiga suka kai wani kauyen Kaduna, an kashe mutane 15. ‘Yan bindigan sun kai hari kauyen Hayin Kanwa da ke Y...