Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya amince da tsige dagatai 15 daga kan karagar mulki, bisa zarginsu da laifin rashin biyayya, satar filaye, taimakon...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama Hakimin kauyen Gidan Abba da ke karamar hukumar Bodinga a jihar Sakkwato, Abubakar Ibr...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da cafke wani mutum mai suna Nasiru Idris da katin zabe na dindindin (PVC) guda 101 a jihar Sokoto...
Biyo bayan wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto, akalla mutane 15 ne suka rasa rayukan su a yayin da zasu ha...
Ɗalibin da ke karatun likitanci da tiyata na Jami’ar Usmanu Danfodiyo Sokoto (UDUS), Usman Abubakar-Rimi wanda ya tsunduma harkar sayar da abin...
'Yan bindiga sun kutsa kauyen Rimawa da ke karamar hukumar Goronyo a jihar Sokoto, inda suka kashe wani dan banga mai suna Malam Bakwai. A yayi...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal na shirin mayar da dalibai 55 na jihar da suka dawo daga kasar Ukraine jami'ar Baze dake Abuja. Dal...
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ya dakatar da albashin malaman jami'ar Jihar Sakkwato da ke yajin aiki. Tambuwal ya bayyana haka...
Wata babbar kotun tarayya da ke Sokoto a ranar Larabar da ta gabata ta bayar da umarnin a tsare wani darakta a hukumar kula da kayayyaki ta jihar Soko...
Majalisar Dokokin kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) shiyar Sokoto ta gargadi mambobinta kan hada baki da ‘yan siyasa a zaben 2023 mai...
Akalla 'yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki 1,868 ne suka fice daga jam’iyyar zuwa PDP a jihar Sokoto. Kakakin ...
Gwamnatin jihar Sakkwato ta haramta sanya hotunan yakin neman zabe a wuraren taruwar jama'a. Mataimaki na musamman ga Gwamna Aminu Waziri Tambu...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan cocin Katolika na Sokoto mai suna Tony Udemezue a garin Tambuwal na jihar Sokoto. Rahotanni sun ...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan wasu maniyyata aikin hajji da ke kan hanyar zuwa Sokoto daga karamar hukumar Isa ta jihar. A cewar rahoto,...
Bishop Mathew Hassan Kukah na shiyyar Sokoto ya yi Allah-wadai da kakkausar murya kan kisan da aka yi wa wata daliba bisa zargin batanci ga fiyayyen h...