Wasu ‘yan bindiga da ke aika-aika a hanyar Magamar Jibia a jihar Katsina sun kashe wani direban mota yayin da suka yi awon gaba da fasinjoji uku...
Gwamnatin jihar Katsina ta baiwa ma’aikatar lafiya ta tarayya gudummawar fili mai fadin hekta 50 don taimakawa wajen cimma wannan burin mayar da...
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar PDP mai adawa. Mista Inuwa...
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya dage dokar hana zirgazirgar babura da daddare a fadin jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ...
Wani Mamba mai wakiltar karamar hukumar Bakori a majalisar dokokin jihar Katsina ya rasu a ƙasar Saudiyya. Ɗan majalisar mai suna Dakta Ibrahim A...
Biyo bayan harin da ‘yan bindiga suka kai kan babbar hanyar Katsina zuwa Jibia a jihar Katsina, an kashe wani sifeton ‘yan sanda mai suna ...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani direba tare da yin garkuwa da wasu fasinjoji da ba a tantance adadin su ba a hanyar Funtua zuwa Dandume a jihar...
Rundunar Civilian Joint Task Force (CJTF) a jihar Katsina ta dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Batsari da ke jiha...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, a daren ranar Asabar, sun ceto dan takarar majalisar dokokin jihar mai wakiltar Kankia na jam&...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta raba kayan agaji ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina a kokarin g...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 19 da ake zargin ‘yan fashi da makami ne a jihar. Kwamishinan ‘yan sandan ...
Sanata mai wakiltar Katsina ta Arewa shiyyar Daura, Ahmad Babba Kaita, ya karbe ofishin yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a Daura....
Akalla ‘yan sanda biyar da fararen hula uku ne aka kashe a wani harin da ‘yan bindiga suka kai a kauyen Gatikawa da ke karamar hukumar Kan...
Akalla mutane 18 ne wanda akasari yara ne suka rasa rayukansu sakamakon kifewar wani jirgin ruwa da ke dauke da su a Katsina. Lamarin dai ya faru n...
Biyo bayan wani farmaki da ‘yan bindiga suka kai, an sace wata mata da ‘ya’yan kishiyar ta guda uku a karamar hukumar Funtua ta jiha...