Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta kama wata matar aure mai suna Fatima Abubakar bisa zargin kashe mijinta, Goni Abbah da guba. Matar wadda batafi...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa an kuɓutar da wasu ƙarin ƴan matan Chibok biyu, Yana Pogu da Rejoice Sanki a Borno. Kwamandan rundunar H...
Sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun kashe 'yan ta'addan ISWAP 31 tare da kama wasu 70 a jihar Borno. Kakakin hedkwatar tsaro Musa D...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta bayyana cewa ta dauki kwansibilari 1,800 aiki domin tallafa wa 'yansandan jihar wajen yaki da miyagun la...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya amince da raba gidaje ga malaman makarantun Firamare 24 a jihar. Gidajen na daga cikin sabbin rukunin ...
A kalla 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP goma sha tara ne suka gamu da ajalin su a lokacin da suka yi wa sojoji kwanton bauna a jihar Borno. ...
Kungiyar Cigaban yankin Kibaku (KADA) a jihar Borno ta koka kan yadda aka yi watsi da wasu ‘yan mata sama da 100 da kungiyar Boko Haram ta sace ...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed bisa rasuwar dan uwan sa. Marigayin, ...
Rundunar ƴan sanda ta ce aƙalla jami’an ta 389 ne suka mutu a fada da ƴan ta’addan Boko Haram a jihar Borno cikin shekaru 11 da suka ga...
Wasu matafiya da ba a tantance adadin su ba sun mutu bayan da suka taka wasu bama-bamai a jiya a jihar Borno. Ana zargin ‘yan ta’addan ...
Kungiyar matuka Keke Napep a jihar Borno, ta karbi bakuncin kwamishinan sufuri na jihar, Dr Abubakar Tijjani a unguwar Gwange dake Maiduguri. Kwami...
Biyo bayan ambaliyar ruwa da ta afku a wasu sassan jihar Borno, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kaga, Magumeri da Gubio, Usman Zannah ya zi...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yi jawabi ga kungiyoyin kasa da kasa kan ilimin yara mata a birnin New York na kasar Amurka. Jawabin g...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya amince da tallafin naira miliyan 50 ga dalibai 2,019 na Ramat Polytechnic. An ba da tallafin ne don bi...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nada Baba Bura Usman a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Kakakin gwamnan, Malam Isa Gusau ne ya ba...