Wata guguwa mai karfi da ta yi barna a makarantar firamare ta LGEA, Gudige Sabo da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar Nasarawa tayi sanadiyar dakatar...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta kammala shirye-shiryen fitar da sakamakon jarrabawar ta shekarar 2024. ...
An rufe makarantar Lead British International School na tsawon kwanaki uku sakamakon wani faifan bidiyo na cin zarafi a makarantar da ya shafi wasu da...
Dalibai dubu uku da dari bakwai da arba’in da tara wadanda suka yi nasarar cika sharuddan shiga jami’ar Ibadan ne ake sa ran za su halarci...
An kama wani malami a Jami’ar Najeriya Nsukka UNN a cikin ofishinsa yana kokarin haikewa wata dalibarsa. Kamar yadda shafin U...
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar kara mafi karancin shekarun shiga manyan makarantu zuwa shekaru 18. Ministan Ilimi, Tahir Mamman, wanda...
Kwamishinan Ilimi na Jihar Oyo, Farfesa Salihu Adelabu ya jagoranci tawagar duba yadda ake gudanar da jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire da...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta bayar da umarni ga duk masu cibiyar jarabawar ta kwamfuta (CBT) da su tsare duk...
Tallace tallacen da yara mata ke yi a Kano na daga abinda ke hana su zuwa makaranta. Shugabar sashen kula da ilimin yara mata ta ma'aikatar ili...
Gwamnatin tarayya ta ce tana kashe kimanin dala miliyan 100 wajen ciyar da yara miliyan 10 na Najeriya a karkashin shirin ciyar da makarantu na �...
Shugaban Ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sake yin ƙira ga ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU da ke yajin aiki da su koma ajujuwa tare...
Ƙungiyar malaman jami’o’i reshen jami'ar Jihar Nasarawa da ke Keffi, ta sha alwashin ci gaba da yajin aikin kungiyar na kasa. Haka...
Hukumar shirya jarabawa ta ƙasa wato NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala sakandare ta 2022. Magatakardar hukumar Farfesa Dantani Wushish...
Gwamnatin kasar Sin ta jaddada kudirinta na tallafawa ci gaban ilimi a Najeriya. Jakadan kasar Sin a Najeriya, Cui Jianchun, ya bayyana haka a loka...
Sakamakon yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) take yi ya mayar da Usman Abubakar-Rimi, ɗalibi mai karatun likitanci da ...