OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 1 Mako da ya shude

An rude makarantar Lead British don yin bincike faifan bediyon cin zarafin wata daliba

An rude makarantar Lead British don yin bincike faifan bediy

An rufe makarantar Lead British International School na tsawon kwanaki uku sakamakon wani faifan bidiyo na cin zarafi a makarantar da ya shafi wasu dalibai.

 

 An bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da ya samu halartar iyaye a harabar makarantar a ranar Talata.

 

 Wannan dai na zuwa ne a matsayin martani ga faifan bidiyo mai tada hankali da ke nuna wata daliba 'yar makaranta da 'yan uwanta ke cin zarafinta, makarantar ta ce ta dauki kwararan matakai kan lamarin, inda hukumar gudanarwar makarantar ta nuna rashin amincewarta da lamarin tare da tabbatar da fara gudanar da bincike.

 

Alumma sun harzuka a shafukan sada zumunta biyo bayan yada faifan bidiyo da ke nuna yadda daliban makarantar suke cin zarafin wata daliba 'yar makarantar ya karade shafukan.

 

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci