Rundunar ‘yan sandan farin kaya (DSS) reshen jihar Sokoto ta yi gaggawar ceto mutane bakwai da aka yi garkuwa da su cikin sa’o’i 24 ...
Wasu da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun harbe wani malama a jami’ar Babcock Olowojobi Yinka har lahira a karamar hukumar Iperu ...
Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Ebonyi ta tabbatar da wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatanta biyu a h...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta ce ta kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Edward Okache, wanda ake zargi da yin karyar an sace shi, ind...
Ƴan ta’addan da suka yi garkuwa da ƴaƴa mata biyu na tsohon Akanta Janar na Jihar Zamfara, Abubakar Bala Furfuri sun yi barazanar mayar da su...
Dakarun rundunar ‘Operation Forest Sanity’ sun ceto wasu mutane bakwai da aka yi garkuwa da su a wani samame da suka kai a kananan hu...
Wasu ‘yan bindiga sun sace wasu jami'an ‘yan sanda uku a Wasinmi da ke karamar hukumar Ewekoro a jihar Ogun. Rahotanni sun nu...
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari cocin Cherubim Seraphim a unguwar Bayan Kasuwa da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Yan...
Joel Udenkwo, sarkin garin Isiala Umudi, da ke karamar hukumar Nkwere ta jihar Imo, wanda aka yi garkuwa da shi ranar Juma’a, ya bayyana yadda y...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yin garkuwa da Rabaren Bung Dong a unguwar Ganawuri da ke karamar hukumar Riyom a jihar. Kak...
Dakarun rundunar ‘Operation Safe Haven’ a jihar Filato sun ceto sarkin kauyen Pinau, Dadda’u Ahmad da ke karamar hukumar Wase a jiha...
Jami’in ‘yan sanda da aka yi garkuwa da shi a Birnin Gwari dake jihar Kaduna, a watan Yuni, a lokacin da yake magana a wayan 'yan uwan...
Wasu ‘yan ta’adda sun tare hanyar Birnin-Gwari zuwa Funtua a karamar hukumar Birnin-Gwari dake jihar Kaduna, inda suka kashe mutane biyu t...
Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom a ranar Juma’a ta gurfanar da wata mata mai suna Joy Emmanuel bisa zargin shirya garkuwa da mijinta, ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Toro ta jihar. Rundunar &lsq...