Akalla 'yan ta'addan Boko Haram shida ne 'yan ta'addan da ke da'awar kafa daular Islama a yammacin Afirka suka kashe a wani harin ...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa an kuɓutar da wasu ƙarin ƴan matan Chibok biyu, Yana Pogu da Rejoice Sanki a Borno. Kwamandan rundunar H...
A kalla 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP goma sha tara ne suka gamu da ajalin su a lokacin da suka yi wa sojoji kwanton bauna a jihar Borno. ...
Rundunar ƴan sanda ta ce aƙalla jami’an ta 389 ne suka mutu a fada da ƴan ta’addan Boko Haram a jihar Borno cikin shekaru 11 da suka ga...
Wasu matafiya da ba a tantance adadin su ba sun mutu bayan da suka taka wasu bama-bamai a jiya a jihar Borno. Ana zargin ‘yan ta’addan ...
Rundunar sojojin Najeriya ta ce dakarun tasun ceto ɗaya daga cikin ƴan matan makarantar Chibok da ƴan bindiga suka sace a shekarar 2014. Yarinya...
Sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai a jihar Borno. ‘Yan ta&rsq...
Sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun aika ‘yan ta’adda da dama lahira a cikin makonni biyu da suka gabata a yankin Arewa maso Gabas...
Sama da 'yan ta'addan Boko Haram 252 ne sojojin Operation Hadin Kai suka fatattaka a cikin makonni biyu da suka gabata a yankin Arewa maso Gab...
Tsohon ma'aikacin gidan talabijin na Najeriya (NTA) kuma ma'aikacin International Rescue Committee (IRC), Alkali Babakura Imam ya kubuta daga ...
A jerin gwanon harin da Rundunar sojin ke kaiwa Yan ta'adda tayi nasarar kawo karshen Shugaban kungiyar ISWAP dake jagorantar Yan ta'addan sam...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta bankado sansanin yan ta'adda a unguwar Deidei mayanka dake yankin Abuja Municipal da kuma kauyen Dukpa dake Gwagw...
Karamin ministan kwadugo Festus Keyamo ya bayyana cewa kamar yadda ko wa ke iya bin hanyar kaduna zuwa Abuja shima ba bu abinda zai sa ba zai iya bi b...
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da shirin ta na sake gina Gudumbali, wanda a da can ke hannun 'yan Boko Haram kuma sojojin Najeriya suka kwato. ...
Kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Festus Keyamo, ya ce gwamnatin tarayya ta cimma karfin Boko-...