Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda, Usman Baba ya amince da nada Olukayode Egbetokun a matsayin sabon mataimakin sufeto Janar na shiyya 7, dake A...
A yau Litinin ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da shugabannin tsaro a birnin tarayya Abuja, domin ci gaba da nazari da kuma karfafa harkar t...
Ƙasar Amurka ta buƙaci ma'aikatanta da ƴan uwansu mazauna Abuja da su fice su koma gida. Wannan na zuwa ne yayin da ake fuskantar barazanar ...
Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron mako-mako na majalisar zartarwa ta tarayya a yau Laraba a fadar shugaban ƙasa da k...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa birnin Seoul na ƙasar Koriya ta Kudu domin halartar taron duniya na farko na shekarar 2022....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da mataimakin sa Yemi Osinbajo za su kashe Naira biliyan 11.92 wajen tafiye-tafiye da kuma abinci. Adadin da aka am...
Ƙungiyar nan dake rajin haƙƙin ɗan Adam ta Musulunci wato MURIC, ta buƙaci Majalisar Dokoki ta ƙasa da ta kafa dokar da za ta haramta sanya tufa...
Rahotanni sunce wasu matasan Fulani guda uku da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a Gwanda, a unguwar Gurdi da ke unguwar Abaji a Abuja sun kuɓuta. ...
Ƴan ta'adda sun saki sauran fasinjoji 23 da suka yi garkuwa dasu a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna. A rahoton da gidan Talabijin n...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gargadi ‘yan Najeriya da su gaji da aikin daukar ma’aikata da ke yawo a shafukan sada zumun...
Ƙaramar ministar babban birnin tarayya Abuja, Ramatu Aliyu, ta bada tabbacin cewa ayyukan alheri na gwamnatin shugaba Buhari za su ci gaba da wanzuwa...
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) sun kama wani tsohon dan wasan kwallon kafa, Okafor Emmanuel Junior. An kama Jun...
Wata kotun al'adu dake zamanta a Abuja ta raba auren da yakai tsawon shekara 10 saboda rashin haihuwa. Auren da aka raban tsakanin Blossom Ameh...
Majalisar wakilai ta bukaci ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, da ya umurci kamfanin Julius Berger Plc da ya gaggauta kammala aikin gyaran ...
Hukumar babban birnin tarayya Abuja (FCTA) ta rusa wani masallaci da Islamiyya wanda aka gina a filin da aka haramta gini akai a kauyen Zauda da ke un...