Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB a jiya ta ce ba ta soke ko dakatar da duk wani shiga jami’o’i ko kwale...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta yanke shawarar dakatar da yajin aikin da ta shafe watanni takwas tana yi. Kungiyar ta dau...
A cigaba da yajin aiki da ƙungiyar ASUU keyi, a yau Talata da kuma gobe Laraba ne za a fara kaɗa ƙuri’a na reshen ƙungiyar malaman jami&rsqu...
Shugaban kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), Emmanuel Osodeke, ya ce nan ba da dadewa ba kungiyar za ta janye yajin aikin da ta kwashe...
Shugaban sabuwar kungiyar ‘Congress of Nigeria University Academics’ (CONUA) Dr Niyi Sunmonu, ya bayyana cewa ba wai an kafa ta ne don nun...
Wata kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, ta umarci kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta janye yajin aikin da ta shiga cikin gaggaw...
A jiya ne babbar kotun daukaka kara ta Abuja ta bukaci gwamnatin tarayya da mambobin kungiyar malaman jami’o’i ASUU da ke yajin aiki da su...
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ya dakatar da albashin malaman jami'ar Jihar Sakkwato da ke yajin aiki. Tambuwal ya bayyana haka...
Gwamnatin tarayya ta umarci shugabannin jami’o’i da su bude makarantu domin baiwa dalibai damar komawa bakin karatun su. Hakan na kuns...
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta garzaya kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, inda ta bukaci ta yi watsi da hukuncin da kotun masa...
Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta sha alwashin daukaka kara game da hukuncin kotun da'ar ma'aikata da ya umarci malaman Jami'...
A yau Laraba ne kotun masana’antu ta Najeriya ta umarci kungiyar malaman jami’o’i da ta janye yajin aikin da ta shafe watanni tana y...
'Yan majalisar wakilai za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari domin gabatar da sabuwar yarjejeniyar da suka kulla da kungiyar malaman jami...
Majalisar wakilai za ta gana da kungiyar malaman jami’o’i, da sauran masu ruwa da tsaki domin nemo mafita ga yajin aikin da kungiyar...
Shugaban majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya rubuta wasika zuwa ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) inda ya bukaci ganawa da kungiyar...