Jam’iyyar ADC reshen jihar Kogi ta dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Kingsley Temitope Oggah bisa zargin almubazzaranci da kudade da...
Wani jigo a jam’iyyar NNPP, Alhaji Ahmed Tijjani, ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sanata, Rabi’u Kwankwaso zai doke sa...
Kungiyar yakin neman zaben Atiku/Okowa na jam’iyyar PDP ta bayyana cewa ziyarar da Atiku ya kai jihohin Edo da Neja alama ce ta samun nasara. ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Bola Tinubu, ya bayyana ƙudurinsa na sake tsarin tarayyar Najeriya ta yadda ko wani yan...
An bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta dauki kwararrun ma’aikata da zasuyi aikin babban zabe mai zuwa. Shugaban kungiyar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na jam’iyyar APC. Taron yanzu...
Kungiyar Arewa Solidarity Group (ASG) ta nuna goyon bayan ta ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu gabanin zaben 20...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokuta, jihar Ogun, ta umarci jam’iyyar PDP da ta gudanar da sabon zaɓen fidda gwani na mazabar Abeoku...
Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu a halin yanzu suna ganawa a ot...
Hukumar zabe ta Kasa, INEC tace ta soke rajistar mutum miliyan 2 da dubu dari bakai da aka tabbatar sun yi rajista fiye da sau daya. Shugaban hukum...
Sanata mai wakiltan Ekiti ta tsakiya a majalisar wakilai ta kasa, Michael Opeyemi Bamidele, ya bukaci 'yan Najeriya da su zabi Shugaban da zai mus...
Sufeto-Janar na ‘yan sanda (IGP), Usman Baba-Alkali, ya bukaci jam’iyyun siyasa da ‘yan siyasa da su bar ‘yan sanda su daidait...
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta ce halaccin ɗaukar nauyin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC ya saɓawa doka kamar yadda...
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN reshen jihohin Arewa 19 da kuma babban birnin tarayya, ta sanar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kas...
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya ce jam’iyyar za ta sha kaye a zaɓen shugaban ƙasa a 2023 ba tare da...