Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya garzaya ƙasar Amurka domin ci gaba da yaƙin neman zaɓensa na 2023. Rahota...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da takwarorin sa na Oyo, Abia da Benue sun tafi ƙasar Spain. Hakan na zuwa yayin da rikicin jam'iyar PDP ke ...
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan ya amince da takarar Atiku Abubakar da Ifeanyi Okowa na jam’iyyar PDP. Atiku shine ɗan takarar shu...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce ya amince da jam'iyyar PDP, ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar da kuma mataimakinsa, Gwamna Ifean...
Kakakin yaƙin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Charles Aniagwu, ya ce korar shugaban jam’iyyar na kasa, Iyorchia Ayu, zai kara...
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP. Makinde ya zama sabon shugaban ‘yan mintoci ...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayar da gudummawar Naira miliyan 50 ga ‘yan kasuwar Kanti Kwari da ambaliyar...
A karshe tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), ya koma jam’iyy...
Rahotanni daga Kano sun bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, na shirin karbar Ibrahim Shekarau a jam'iyyar...
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya kare jam'iyyar PDP, da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, kan alakar sa da gwamnan jihar...
Taron da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike suka yi a Landan, ya rikita j...
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya ce 'yan jarida sun yi masa mummunar fahimta kan maganar da yayi akan jam'i&...
Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin fitar da Najeriya daga cikin rashin hasken wutar lantarki. ...
Ana sa ran nan gaba, tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau, zai bayyana ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, zuwa PDP...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya ziyarci jihar Ondo a ci gaba...