Cosmos Ndukwe wanda tsohon dan takarar shugaban kasa ne a jam’iyyar PDP ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar. A cikin wa...
Mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Lawrence Ewhrudjakpo ya bada tabbacin gudanar da sahihin zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP a jihar Ondo bisa ga...
Marigayi Ayogu Eze daya dade yana jinya ya rasu a wani Asibitin. Marigayin shi yake wakiltar Enugu ta Arewa a majalisar dattawa. Wata maj...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya isa kasar Amurka domin halartar wani gagarumin taron tattaunawa da Cibiyar Zaman Lafiya ta Amurka ta shirya. ...
Wata babbar kotu a Kano ta fitar da wani umarnin wucin gadi na jinginar da dakatarwar da aka yi wa Dr Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyyar...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta yi watsi da batun dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa Abdullahi Ganduje. Alhaji Zakari S...
Daya daga cikin yan takarar gwamna a jam’iyyar APC a jihar Ondo, Wale Akinterinwa, ya zargi shugaban kwamitin gudanar da zaben fidda gwannin Usm...
Engr. Tunji Light Ariyomo, dan takarar da aka cire shi daga zaben fidda gwani na jam’iyyar APC sakamakon matsalolin cikin gida da ke tsakanin kw...
Sakamakon isar kayan aiki da ma’aikata a makare zuwa mazabu 13 a karamar hukumar Okitipupa ta jihar Ondo, kwamitin zaben fidda gwani na jam&rsqu...
Rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar APC a jihar Kano ya sake daukar sabon salo, inda wasu shugabannin jam’iyyar a matakin mazaba ...
Rikici ya barke tsakanin Dino Melaye da tsohon gwamnan jihar Benue Samuel Ortom a yayin taron shugabannin jam'iyyar PDP na shiyyar Arewa ta tsakiy...
Jam’iyyar APC a Kaduna ta musanta ikirarin dakatar da tsohon gwamnan jihar Nasir el-Rufai dake yawo a kafofin sada zumunta. Salisu ...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya sauke duk wanda ya nada wanda ya kasa cika aikin sa. ...
Jam’iyyar ADC reshen jihar Kogi ta dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Kingsley Temitope Oggah bisa zargin almubazzaranci da kudade da...
Gabanin fara yakin neman zaben 2023, babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ya sanya manyan kwamandojin ‘yan sanda cikin shirin k...