OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 1 Mako da ya shude

Sanata Ayogu Eze na jihar Enugu ya rasu

Sanata Ayogu Eze na jihar Enugu ya rasu

Marigayi Ayogu Eze daya dade yana jinya ya rasu a wani Asibitin. Marigayin shi yake wakiltar Enugu ta Arewa a majalisar dattawa.

 

Wata majiya ta tabbatar da tsananin rashin lafiyar da Ayogu Ezeyayi yasa ko bikin dansa bai halarta ba a Legas a farkon shekarar nan.

 

Marigayin yana daya daga cikin Yan siyasar da suka kafa jamiyyar PDP kafin daga bisani ya koma APC ya yi takarar gwamna a karkashin inuwarta a jihar Enugu.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci