Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron mako-mako na majalisar zartarwa ta tarayya a yau Laraba a fadar shugaban ƙasa da k...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Bola Tinubu, ya bayyana ƙudurinsa na sake tsarin tarayyar Najeriya ta yadda ko wani yan...
Sanata mai wakiltan Ekiti ta tsakiya a majalisar wakilai ta kasa, Michael Opeyemi Bamidele, ya bukaci 'yan Najeriya da su zabi Shugaban da zai mus...
Fursunoni 9,000 ne za a iya ajiye wa a gidan gyaran hali guda uku da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ginawa, in ji ministan harkokin cikin...
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa za a kawo karshen tabarbarewar tsaro a kasar nan da watan Di...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa gwamnatinsa kan ganin an sako sauran mutanen da aka yi garkuwa da su watanni shida da suka gabata a wani jirg...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nuna jin dadin sa kan yadda hukumar NDLEA ta yi nasarar kamawa da tarwatsa wata kungiyar ta’ammali da miyagun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhinin shi bisa rasuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu, inda ya ce ya samu labarin rasuwar da bakin ci...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, a Legas, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi imani da karfin sojojin Nijeriya na samar da dawwamam...
Lauyan kare hakkin dan adam, Femi Falana, ya bukaci babbar kotun tarayya da ke garin Legas ta tilasta wa shugaban kasa Muhammadu Buhari da majalisar d...
Gwamnatin tarayya ta bawa hukumar kare aukuwar hadura ta kasa, FRSC sabbin motoci, dari uku da goma sha shida domin bukasa ayyukan su a manya tituna d...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon gaisuwa ga tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida domin murnar cikar sa...
Ƙungiyar Malaman jami'oi ta kasa, ASUU ta shawarci iyayen ɗalibai dasu miƙa koken su ga gwamnatin tarayya domin kawo karshen yajin aiki jami...
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a Jihar Ebonyi a wata ziyarar aiki ta kwana biyu da yake yi. Rahotanni sun bayyana cewa Shugaban ya sauka a Babba...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya takwaran sa na kasar Faransa Emmanuel Macron murnar sake lashe zabe. Buhari ya taya shi murna saboda kafa t...