Yayin da ake ta cece-kuce kan matsayin ministar kudi, Zainab Ahmed, kan matakin da babban bankin Najeriya CBN ya dauka na sake fasalin kudin Naira, sh...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa birnin Seoul na ƙasar Koriya ta Kudu domin halartar taron duniya na farko na shekarar 2022....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo za su kashe Naira biliyan 11.92 wajen tafiye-tafiyen gida da waje da kuma gyaran jiragen ...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da mataimakin sa Yemi Osinbajo za su kashe Naira biliyan 11.92 wajen tafiye-tafiye da kuma abinci. Adadin da aka am...
Shugaban Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatin sa na ƙara ƙaimi wajen ganin duk ƴan ƙasar suna biyan haraji. Shugaban wanda yace masu ka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnati ita kadai ba za ta iya ci gaba da kula da Jami'o'i a Najeriya ba. Shugaban kasar ya...
Ƙaramar ministar babban birnin tarayya Abuja, Ramatu Aliyu, ta bada tabbacin cewa ayyukan alheri na gwamnatin shugaba Buhari za su ci gaba da wanzuwa...
Shugabancin jam’iyyar Labour Party ya yi kaca-kaca da gwamnatin Buhari na barin talakawa a cikin halin wahala. Shugaban na LP yace babu abin ...
Shugaban Ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sake yin ƙira ga ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU da ke yajin aiki da su koma ajujuwa tare...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja zuwa birnin New York na kasar Amurka domin halartar taron shekara-shekara na shugabannin kasashen duniya,...
Ministan harkokin cikin gida, Mista Rauf Aregbesola, ya bayyana fatansa na ganin cewa an kawo karshen rashin tsaro nan da watan Disamba na wannan shek...
Kungiyar lauyoyi ta SERAP da daliban jami’o’i 5 sun maka shugaban kasa Muhammadu Buhari kara akan yajin aikin da kungiyar malaman jami&rsq...
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya caccaki babban mataimaki na shugaban kasa a harkan yaɗa labarai, Mallam Garba Shehu, biyo bayan kalaman da gwa...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika ta'aziyyan sa ga iyalan babban malamin da wani soja ya hallaka a jihar Yobe,inda ya umurci rundunar soji da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da rukunin malamai da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya gina a Maiduguri. Hakan na kunshe ne ...