Ɗalibin da ke karatun likitanci da tiyata na Jami’ar Usmanu Danfodiyo Sokoto (UDUS), Usman Abubakar-Rimi wanda ya tsunduma harkar sayar da abin...
A cigaba da yajin aiki da ƙungiyar ASUU keyi, a yau Talata da kuma gobe Laraba ne za a fara kaɗa ƙuri’a na reshen ƙungiyar malaman jami&rsqu...
Jam’iyyar Labour ta yi Allah-wadai da matakin da gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin shugaban Buhari ta ɗauka na amincewa da rijistar kish...
Shugaban Ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sake yin ƙira ga ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU da ke yajin aiki da su koma ajujuwa tare...
Ƙungiyar malaman jami’o’i reshen jami'ar Jihar Nasarawa da ke Keffi, ta sha alwashin ci gaba da yajin aikin kungiyar na kasa. Haka...
Gwamnatin Najeriya ta janye umarnin da ta bayar kan cewa mahukunta jami’o’in tarayya da su bude makarantu a cigaba da lakcoci . Umurnin...
Ministan ƙwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, ya maka kungiyar malaman jami’o’i zuwa kotun masana'antu ta Najeriya da ke Abuj...
Sakamakon yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) take yi ya mayar da Usman Abubakar-Rimi, ɗalibi mai karatun likitanci da ...
Shugaban tsagin kungiyar daliban Najeriya Farouk Lawal a ranar Alhamis ya yi barazanar mamaye harabar ma’aikatar ilimi ta tarayya. Da yake ja...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta kara tsawaita yajin aikin da take yi. Jaridar Punch ta ruwaito cewa an cimma wannan matsaya ne baya...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Aikin Gona ta Michael Okpara, Umudike a jihar Abia ta bayyana tsarin albashi na gwa...
Kungiyar iyaye da malamai ta kasa ta nemi gwamnatin tarayya da ta yi kokari don ganin an janye yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ke...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya (SSANU) da kungiyar ma’aikatan da basa koyarwa (NASU) sun dakatar da yajin aiki....
Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu, ya ce aiwatar da manufar gwamnatin tarayya ta ‘ba-aiki-ba-albashi’ shi ne kawai sharadin da ke kawo jin...
Ƙungiyar Malaman jami'oi ta kasa, ASUU ta shawarci iyayen ɗalibai dasu miƙa koken su ga gwamnatin tarayya domin kawo karshen yajin aiki jami...