Hukumar kare Muhalli ta Jihar Legas, LASEPA, ta rufe coci-coci, otal-otal, mashaya, da sauran cibiyoyi na wani dan lokaci a sassan jihar, sakamakon ya...
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za a fara rusa gine-ginen da ke kan kilomita ukun farko na babbar hanyar Legas zuwa Calabar a ranar Asabar 27 ga wa...
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana tun a watan Janairu ma’aikatan gwamnatin jihar ke cin gajiyar na ci gaba da alawus N35,000 a...
Jirgin Dana Air da ya taso daga Abuja ya samu tangarda wajen sauka a filin jirgin sama na Legas. Ba a samu asarar rai ba a lamarin ...
Wata kotun majistare dake Ikeja ta yankewa wani dan kasuwa mai suna Mohammed Abdulhamid dan shekara 22 hukuncin daurin shekaru biyar a gidan yari a ra...
Kungiyar ‘yan kasuwa da masana’antu ta Legas (LCCI) ta bukataci gwamnatin tarayya ta sassauta hanyoyin kasuwanci domin bunkasa tattalin ar...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana cewa tana neman wani dan jihar Legas mai suna Ademola Kazeem wanda aka fi san...
Za a iya tilasta wa kamfanonin jiragen sama soke ayyukan zirga-zirgar jirage biyo bayan matakin da Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (A...
Kungiyar direbobin Najeriya JDWAN reshen jihar Legas, a ranar Juma’a, ta ce a shirye take tsunduma yajin aikin gargadin da suka ayyana na kwanak...
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumar ta kama mutane 2,781 a ranar 24 ga watan ...
Rahotanni sun bayyana cewa ofishin hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta yammacin Afirka (WAEC) da ke garin Yaba ya ƙone ƙurmus a safiyar ya...
Wani hatsari da ya afku a Legas yayin da wani kwale-kwale ya kife yayi sanadin mutuwar fasinjoji huɗu. An ce wadanda lamarin ya rutsa da su h...
An maka wani dalibi mai suna Michael Okolie ya gurfana a gaban wata kotun majistare da ke Ogudu a jihar Legas bisa zargin satar waya. Ɗalibin wand...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, a jiya, ya mara wa Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas baya a karo na biyu, amma ya yi shiru kan makomar ɗan ...
Gwamnatin jihar Legas a jiya ta sanar da mazauna jihar musamman mazauna gabar kogin Ogun da su tashi. Gwamnatin jihar ta kuma umurci dukkan w...