OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 1 Mako da ya shude

Jirgin Dana ya samu tangardar sauka a filin jirgin saman Legas

Jirgin Dana ya samu tangardar sauka a filin jirgin saman Leg

Jirgin Dana Air da ya taso daga Abuja ya samu tangarda wajen sauka a filin jirgin sama na Legas.

 

 Ba a samu asarar rai ba a lamarin da ya faru a safiyar ranar Talata yayin da jirgin da ya taso daga Abuja ya samu tangardar sauka a filin jirgin saman Legas. 

 

Idan za'a iya tunawa an taba samun faduwar jirgin Dana Air shi ma a Legas wanda ya yi sanadin mutuwar fasinjoji da ma’aikatansa 159 a watan Yunin 2012.

 

Sauran bayani na nan tafe......

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci