Hukumar Farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wasu yara mata biyu da suka nutse a wasu kauyuka biyu na jihar. K...
Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka yi a jihar Jigawa, ambaliyar ruwa a Gamayin ta lalata gidaje, gonaki da dukiyoyi na miliyoyi. Rahotanni sun ba...
Daga jihar Jigawa, adadin wadanda ambaliyar ruwa tayi sanadiyar mutuwar su daga watan Agusta ya zuwa yanzu ya Kai 108. Ku tuna cewa AllNews Hausa t...
Gabanin zaben gwamna na 2023, jam'iyyar PDP ta jihar Jigawa ta kaddamar da tawagar yakin neman zaben mai adadin mutane 27. Tawagar kamfen din t...
Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya (UNICEF) zai hada gwiwa tare da gwamnatin jihar Jigawa don kawo karshen matsalar ambaliyar ruwa...
Wani yaro dan shekaru goma ya nutse a cikin ruwa a karamar hukumar Buji ta Jihar Jigawa wanda hakan yayi sanadiyar mutuwar sa. Hakan na kunsh...
Biyo bayan ambaliyar ruwa a jihar Jigawa, akalla mutane 134 ne suka mutu yayin da sama da Naira tiriliyan 1.5 suka salwanta. Mataimakin gwamnan jih...
Wani mutum ya mutu a sakamakon rushewar gini da ya auku da sanyin safiyar yau a karamar hukumar Birniwa ta jihar Jigawa. Jami’in hulda da jam...
Biyo bayan wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa a ranar Lahadi, adadin wadanda suka mutu ya kai bakwai. Da...
Yara 3 sun rasu bayan wani gini ya faɗa kan su a kauyen Jigawar Tsada da ke karamar hukumar Dutse a jihar Jigawa. Shugaban al’ummar yankin y...
Akalla mutane biyar ne suka mutu a wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Gwaram ta jihar Jigawa. Ku tuna cewa an samu labarin mutu...
Wani Adamu Musa da ke Unguwar Magaji a karamar hukumar Buji a jihar Jigawa ya nutse a cikin wani tafki a lokacin da yake ceto saniyar sa da ta fada ci...
Mutumin da ya kashe iyayensa a jihar Jigawa, Munkaila Ahmadu ya shaidawa ‘yan sanda cewa ya aikata laifin ne a matsayin jihadi. Rahotanni sun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wani matashi mai suna Munkaila Ahmadu mai shekaru 37 bisa zargin kashe iyayen sa a karamar hukumar Ga...
Kwanturola-Janar na Hukumar Shige da Fice ta Najeriya Isah Jere, a ranar Asabar, ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan jami’in shige da ficen...