Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi'u Kwankwaso, ya bayyana cewa wasu kadarorinsa ya ke siyarwa domi...
Wani jigo a jam’iyyar NNPP, Alhaji Ahmed Tijjani, ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sanata, Rabi’u Kwankwaso zai doke sa...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) da kungiyoyin farar hula a karkashin inuwar Alliance for Good Governance sun bukaci da a gaggauta gur...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigerian People’s Party (NNPP), Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da ofisoshin yakin neman zabe ...
Mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Bishop Idahosa, ya bayyana cancantar dan takarar shugaban kasa na jam&...
Sama da Magoya bayan jam'iyyar PDP da NNPP 9,800 a karamar hukumar Goronyo dake jihar Sokoto ne suka fice daga jam'iyyarsu zuwa jam'iyyar ...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi kira ga hadin kan ‘yan Naj...
Wani jigon jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) Buba Galadima yace yana tausayin Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekar...
A karshe tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), ya koma jam’iyy...
Rahotanni daga Kano sun bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, na shirin karbar Ibrahim Shekarau a jam'iyyar...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta musanta duk wani yunkuri na ruguza tsarin jam’iyyar dan alaka sauran jam’iyyun siyasa....
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar NNPP, yayi kira ga gwamnati kan gyaran hanyoyin sufuri da suke kaiwa ga...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana dalilin rashin halartar sa taron shekara-shekara na kungiyar...
Tsohon gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau ya ce jam'iyyar NNPP ta yi musu alkawaruka shida sauran mabiyan sa,sai dai jam'iyyar ta kasa cika k...
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP ya nada Dr. Abdulmumin Jibrin Kofa da Barrister Ladipo Johnson a matsayin...