Wata tankar mai da ta fashe ta yi sanadiyar mutuwar mutane 30 a hanyar Agaie-Bida a jihar Neja da safiyar Lahadin nan. Tankar ta yi karo ne da wata...
Mummunan haɗarin mota da ya rutsa da wata tirela da wata mota ƙirar Golf, ya yi sanadin mutuwar fasinjoji 11 a hanyar Kaduna zuwa Zariya. ...
Wani mummunan hadarin motoci daya afku a Babban titin kwanar Dumawa zuwa Babura ta jihar jigawa yayi sanadiyar mutuwar mutane 14. Hadarin...
Mutane 25 sun rasu yayin da 53 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a Gadar sama ta Dangwauro a titin Kano zuwa Zaria. Kwamandan hukumar ki...
Mataimakin kakakin majalisar dattawa Barau I. Jibrin ya jajantawa al'ummar Kano bisa rashin mutum 14 da wata tirela ta murkushe su har lahira baya...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane aƙalla 14 a yayin da wata tirela ta afka masu bayan halartar sallar Juma’...
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta jajantawa Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas da kuma iyalan wadanda suka rasa rayukansu sakama...
Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Kaduna, ta tabbatar da mutum daya ya mutu sannan uku sun samu raunuka a wani hatsarin mota ...
Wani hatsari da ya afku a mahadar Idogo dake kan titin Ilaro-Owode Yewa a jihar Ogun ya yi sanadin mutuwar mutane biyu. Haka kuma, ...
Mota ta murkushe wani mutumi har lahira a hanyar kauyen Lenuwa da ke kan hanyar Legas zuwa Ibadan. Hatsarin ya afku ne a ranar Laha...
Aƙalla fasinjoji 13 ne suka ƙone ƙurmus a wani mummunan hatsarin da ya afku a kusa da unguwar Four Corners Enugu a daren Lahadi. Rahotanni sun b...
Wata babbar mota ta murƙushe matafiya uku har lahira tare da raunata wasu a wani hatsarin da ya afku a unguwar Obada da ke Abeokuta, babban birnin ji...
Wani hatsarin mota da ya afku a jihar Bauchi, ya halaka mutane 11 yayin da wasu da dama suka jikkata a ranar Asabar. Hatsarin ya afku ne a ƙauyen ...
Aƙalla Mutane 8 ne suka mutu yayin da wasu biyu suka samu raunuka sakamakon wani hatsarin mota da ya afku a jihar Filato ranar Asabar. Mai magana ...
Sama da fasinjoji 20 ne aka ruwaito sun kone kurmus yayin da wasu biyu suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a Lanlate, mahadar Maya a karamar ...