An rufe makarantar Lead British International School na tsawon kwanaki uku sakamakon wani faifan bidiyo na cin zarafi a makarantar da ya shafi wasu da...
Kotun daukaka kara da ke Abuja, a hukuncin daya yanke ranar Litinin, 31 ga watan Oktoba, 2022, ta kori tare da wanke Manjo Akeem Aderogba Oseni daga t...
Mazauna garin Mararaba da ke karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa sunyi barazanar yin zanga-zanga kan kudin wutar lantarkin da kamfanin rarraba wutar...
Gwamnatin kasar Sin ta jaddada kudirinta na tallafawa ci gaban ilimi a Najeriya. Jakadan kasar Sin a Najeriya, Cui Jianchun, ya bayyana haka a loka...
Rundunar ‘yan sandan ta cafke wata lauya mai zaman kanta a Abuja, kuma mai fafutukar kare hakkin bil’adama, Farfesa Zainab Duke Abiola, bi...
Wasu mutane biyar da suka hada da maza magidanta hudu da matar aure daya sun nutse a ruwa a kokarinsu na tserewa daga hannun ‘yan bindiga d...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, (NAFDAC) a karshen mako ta fara daukar matakin dakile duk wasu masana'antun da masu rarraba ...
Shugaban Ƙasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana dalilan da suka sa gwamnatin tarayya ta gaza ƙara albashin ma’aikatan gwamnati duk da buk...
Hukumar dake kula da kafofin yada labarai ta kasa (NBC) ta dakatar da kafofin yaɗa labarai hamsin da biyu, ciki har da gidan talabijin mai zaman kans...
Ma'aikatan Muhalli a babban birnin tarayya Abuja sun yi barazanar rufe dukkan maƙabartun gwamnatin dake birnin. Sun bayyana ɗaukar matakin ka...
Al’ummar Paikon Basa da ke karamar hukumar Abaji a Abuja sun shiga cikin tashin hankali yayin da ‘yan bindiga suka bindige Ayuba dan sheka...
Kungiyar masu dillancin man fetur ta kasa, IPMAN ta sanar da janye batun siyar da litar mai daga naira 180 zuwa sama. A zantawar sa da manema Labar...
Gwamnatin Kano ta ce babu kasar da zata samu ci gaba cigaba idan ba ta mayar da hankali kan kirkire kirere da amfani da kimiya da fasaha ba . ...
Wata Gobara ta tashi a hedikwatar ma'aikatar kudin kasar nan dake babban birnin tarayya Abuja ta kone abubuwa da dama. Kawo wannan lokaci...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kasa, EFCC ta ce ta kai wani sumame da kama wasu mutane da suka kware wajen bugawa da siyar da dala ...