Kungiyar likitocin Najeriya (NMA) ta yi gargadin cewa kasar na cikin hadarin kamuwa da cututtuka saboda yawaitar cututtuka masu yaduwa a cikin ruwa a ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Bola Ahmed Tinubu ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga waɗanda ambaliyar ...
A ƙalla Mutane 50 ne daga al’ummomi 11 a jihar Adamawa suka rasa rayukansu a ambaliyar da ta afku a kwanakin baya, yayin da wasu 71 suka samu r...
Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta ya jajanta wa iyalan wadanda ambaliyar ruwa ya rutsa da su da kuma wadanda suka yi asarar dukiyoyi sakam...
Gwamnatin tarayya a jiya ta bayyana cewa kawo yanzu ambaliyar ruwa ta yi sanadin mutuwar mutane sama da 603 tare da raba mutane 1,302,589 da muhallan ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da fitar da ton 12,000 na hatsi ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a fadin kasar nan. Darakta-Janar ...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya amince da kashe Naira biliyan 1 don daukar matakan gaggawa da tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a kananan...
Gwamnatin jihar Legas a jiya ta sanar da mazauna jihar musamman mazauna gabar kogin Ogun da su tashi. Gwamnatin jihar ta kuma umurci dukkan w...
Aƙalla mutane shida ne, ciki har da wani ƙaramin yaro, aka sanar sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ta mamaye daukacin karamar hukumar Ibaji ta ji...
Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka yi a jihar Jigawa, ambaliyar ruwa a Gamayin ta lalata gidaje, gonaki da dukiyoyi na miliyoyi. Rahotanni sun ba...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Adamawa (ADSEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane 37 sakamakon ambaliyar ruwa a jihar. Hukumar ta kuma tabbat...
Daga jihar Jigawa, adadin wadanda ambaliyar ruwa tayi sanadiyar mutuwar su daga watan Agusta ya zuwa yanzu ya Kai 108. Ku tuna cewa AllNews Hausa t...
Hukumar kashe gobara dake jihar Kwara ta sanar da gano gawarwaki guda biyu biyo bayan faɗawar wata mota cikin kogin. Motar ta faɗa ne a kogin dak...
A ranar Laraba ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da majalisar kula da sauyin yanayi ta kasa. An yi bikin kaddamar da taron ne kafin a f...
Akalla mutane 23 ne aka ruwaito sun mutu, wasu 116,084 kuma suka rasa muhallansu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Benue. Sakataren zartarwa na Huku...