OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 2 Shekaru da suka shude

Da Dumi-Dumi: Hukumar EFCC ta Cafke Fani-Kayode Da Laifin Yin Jabun Takardu

Da Dumi-Dumi: Hukumar EFCC ta Cafke Fani-Kayode Da Laifin Yi

Hoto Daga: Channels

Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) sun cafke tsohon ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Femi Fani-Kayode.

Hukumar ta damke Fani-Kayode ne daga bisani aka kai shi ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa na shiyyar Legas bisa zarginsa da yin magudi da kuma jabun takardu.

An samu tabbacin kama shi ne daga Kakakin Hukumar EFCC, Wilson Uwujaren. 

Babu wasu karin bayani yayin ruwaito labarin.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci