Tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu, ya bayyana cewa yakar cin hanci da rashawa ita tayi sanadiyar ficewar sa da...
Wata babbar kotun jihar Filato, a ranar Litinin da ta gabata a Jos, ta sallami Sanata Jonah Jang da Yusuf Pam daga zargin cin hanci da rashawa na Nair...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta cafke shugaban majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo. Majiyoyi ...
Jami’an Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta damke Daraktan Kudi da Akanta na Hukumar raya Neja Delta (NDDC), Mi...
Hukumar EFCC ta cafke wani dan bautan kasa da wasu mutane 18 da ke damfarar yanar gizo wanda aka fi sani da ‘yahoo-yahoo’. Jami’a...
Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta kama Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris kan badakalar Naira biliyan 80. An k...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta samu sammacin kama Diezani Alison Madueke kan zargin almundahana. Wata babbar...
Hukumar da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, (EFCC) ta ce ta na bincike kan faifan murya da ke ci gaba da yaduwa wanda ke nu...
Hukumar Yaki da cin hanci EFCC ta kama wani dake hanyar sa na zuwa Uganda, Khalil Bashir Lawal da katin ATM 576 a filin jirgin saman Kano. An kama ...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kasa, EFCC ta ce ta kai wani sumame da kama wasu mutane da suka kware wajen bugawa da siyar da dala ...
Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) sun cafke tsohon ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Femi Fani-Kayode. Hukumar ta ...