Mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Lawrence Ewhrudjakpo ya bada tabbacin gudanar da sahihin zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP a jihar Ondo bisa ga...
Daya daga cikin yan takarar gwamna a jam’iyyar APC a jihar Ondo, Wale Akinterinwa, ya zargi shugaban kwamitin gudanar da zaben fidda gwannin Usm...
Engr. Tunji Light Ariyomo, dan takarar da aka cire shi daga zaben fidda gwani na jam’iyyar APC sakamakon matsalolin cikin gida da ke tsakanin kw...
Sakamakon isar kayan aiki da ma’aikata a makare zuwa mazabu 13 a karamar hukumar Okitipupa ta jihar Ondo, kwamitin zaben fidda gwani na jam&rsqu...
Kwamitin da ke sa ido a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a jihar Ondo ya sanar da cewa mambobin jam’iyyar 171,922 ne kuri'a a zaben ...
‘Yar asalin kasar Najeriya mazauniya Kanada Khadijah Haliru, ta zama zakara a zaben kansila da aka gudanar a garin Ingersoll a gundumar Oxford a...
An cire sunan tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola daga cikin tawagar yakin neman zabe na jam'iyyar APC mai mulki. Haka za...
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Dino Melaye, ya bayyana cewa da yawa daga cikin ‘ya’yan jam&rsquo...
Jam’iyyar APC reshen jihar Adamawa a ranar Asabar ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin da kotu ta yanke na dakatar da ita daga tsayar da dan ta...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Abia, Ndukwe Onuoha, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya fitar da wani faifan bidiyo na yadda yake gudanar da atisayen motsa jiki. Ya fita...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a 2023, Bola Ahmed Tinubu ya nada Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina a ...
Shugaban jam’iyyar APC, Abdulahi Adamu, ya zargi Bola Tinubu da yin watsi da yarjejeniyar da akayi akan kafa kwamitin yakin neman zaben shugaban...
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, APC, ta dage ranar fara yakin neman zaben wanda aka shirya zai ...
Wata kungiya a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi kira da a tsige gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a matsayin kodinetan majalisar ...