OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 1 Shekara da ya shude

2023: Mun daina zunubi saboda Atiku ya ci zabe – Cewar Dino Melaye

2023: Mun daina zunubi saboda Atiku ya ci zabe – Cewar Din

Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jamiyyar PDP, Dino Melaye, ya bayyana cewa da yawa daga cikinyayan jamiyyar sun daina aikata laifuka domin dan takarar su Atiku Abubakar ya samu nasarar lashe zaben shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Melaye, wanda ya taba wakiltar mazabar Kogi ta Yamma a majalisar wakilai ta takwas, ya bayyana hakan ne cikin harshen Hausa a yayin wani zama da ya yi da wasu yayan jamiyyar a jihar Kaduna, inda ake ci gaba da yakin neman zaben shugaban kasa na jamiyyar.

 

Ya yin jan wasu ayoyi na Alkurani, ya bayyana cewa Ba zan yi muku karya ba, da yawa daga cikin mu sun daina aikata laifuka saboda Atiku.

Shiyasa Idan muka rokiAllah, yake amsa mana.

In Allah ya nufi abu, zai kasance.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci