Likitoci masu neman kwarewa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Delta, DELSUTH, sun fara yajin aikin gargadi na mako guda kan halin ko in kuka da ...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, ta fitar da sanarwar cewa ranar Litinin 24 ga watan Oktoba za ta dawo bakin aiki. ...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta yanke shawarar dakatar da yajin aikin da ta shafe watanni takwas tana yi. Kungiyar ta dau...
A cigaba da yajin aiki da ƙungiyar ASUU keyi, a yau Talata da kuma gobe Laraba ne za a fara kaɗa ƙuri’a na reshen ƙungiyar malaman jami&rsqu...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da biyan Naira miliyan 304 a matsayin alawus-alawus ga ma’aikatan jami’ar Yusuf Maitama Sule. Kwamishina...
Shugaban kungiyar malaman Jami'o'i (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodeke ya bayyana cewa indai har gwamnati ta yarda da kudurinsu su kuma a shirye ...
A yau Alhamis ne mambobin kungiyar dalibai ta kasa (NANS) suka gudanar da zanga-zanga a kan babbar hanyar Gbongan zuwa Ibadan, lamarin da ya haifar da...
Ministan ƙwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, ya maka kungiyar malaman jami’o’i zuwa kotun masana'antu ta Najeriya da ke Abuj...
Sakamakon yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) take yi ya mayar da Usman Abubakar-Rimi, ɗalibi mai karatun likitanci da ...
Shugaban tsagin kungiyar daliban Najeriya Farouk Lawal a ranar Alhamis ya yi barazanar mamaye harabar ma’aikatar ilimi ta tarayya. Da yake ja...
Kwamitin shugabannin jami’o’in tarayya (CVC) na jami’o’i sun roki gwamnatin Najeriya da ta sake tunani kan matakin da ta ...
Shugaban Jami’ar tarayya ta Dutse, FUD, Farfesa Abdulkarim Sabo yace gwamnatin tarayya ta gayyaci shugabannin jami’o’in ƙasar nan n...
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, ta bayyana rashin gamsuwarta da Gwamnatin Tarayya kan bukatunta, don haka ta yanke shawarar ayyana yajin ...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) taƙi amincewa da shirin biyan Naira 10,000 daga iyaye da suka yi alƙawari a kowane shekara domin taima...
Kungiyar iyaye da malamai ta kasa ta nemi gwamnatin tarayya da ta yi kokari don ganin an janye yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ke...