Kungiyar Yan awaren IPOB, mai fafutukar neman kafa kasar Biafra, ta yi gargadi ga matasa a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya su guji shiga aikin soji...
Rundunar sojin kasar Nijar ta cafke wani kasurgumin dan fashin dajin nan da aka fi sani da Kachallah Mai Daji kusa da garin Illela da ke kan iyaka a J...
Yan ta'adda sun kashe kwamandan wani sansanin soji da ke Sabon Garin Dan’Ali a jihar Katsina a wani harin kwantan bauna da aka kai musu.&nbs...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa kuma Sanata mai wakiltar Yobe ta Arewa, Ahmad Lawan ya gana da shugabannin hukumomin tsaro kan zargin kashe fararen ...
An sanar da mutuwar babban hafsan sojin kasar Kenya Janar Francis Ogolla da wasu jami'an sojoji 9 bayan wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungul...
Dakarun ‘Operation Desert Sanity III’ da ke karkashin Operation Hadin Kai (OPHK) dake aikin a Arewa maso Gabashin kasar nan a ranar Laraba...
Dakarun ‘Operation Delta Safe’ sun gano tare da lalata wuraren tace haramtattun Mai 23 tare da kama wasu mutane 42 da ake zargin barayin m...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa ba za ta mutunta umarnin da kotu ta bayar na mayar da Kanal Danladi Hassan da aka kora daga aiki a shekarar 20...
Gwamnatin jihar Oyo ta tura tawagar jami’an tsaro domin tabbatar da tsaro a yankin Ipapo/Iseyin a gundumar Oyo ta Arewa. Lamarin ya faru ne ...
Yayin da rashin tsaro ke ƙara ta'zzara a Najeriya, wasu ƴan bindiga sun kai hari tare da kashe sojoji biyar da wani farar hula da ba a tantance ...
Sama da 'yan ta'addan Boko Haram 252 ne sojojin Operation Hadin Kai suka fatattaka a cikin makonni biyu da suka gabata a yankin Arewa maso Gab...
A yau Litinin gwamnatin tarayya ta bayyana cewa rundunar sojin Kasarnan da ke aiki tare da ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro a cikin wata...
Sojojin Najeriya na runduna ta 81, sun kama wasu haramtattun kwayoyi guda 792, wadanda ake zargin tabar wiwi ce nau'in cannabis sativa, a yankin I...
Rundunar sojin sintiri karkashin jagorancin babban kwamandan runduna ta daya ta Najeriya (1 Div.), Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ta yi nasarar kashe da...
A jerin gwanon harin da Rundunar sojin ke kaiwa Yan ta'adda tayi nasarar kawo karshen Shugaban kungiyar ISWAP dake jagorantar Yan ta'addan sam...