Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da takwarorin sa na Oyo, Abia da Benue sun tafi ƙasar Spain. Hakan na zuwa yayin da rikicin jam'iyar PDP ke ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi a ranar Juma'a ya nemi gafarar magoya bayansa kan jerin sunayen kwamitin...
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan ya amince da takarar Atiku Abubakar da Ifeanyi Okowa na jam’iyyar PDP. Atiku shine ɗan takarar shu...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce ya amince da jam'iyyar PDP, ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar da kuma mataimakinsa, Gwamna Ifean...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Gombe ta gargaɗi tsohon ministan harkokin ƴan sanda, Adamu Waziri, bisa zarginsa da yin katsalandan a harkokin jam&...
Wata kungiya mai suna Alliance for Social Justice in Nigeria, ta bukaci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, da ya yi...
Ɗaya daga cikin jiga-jigan jam'iyar PDP a jihar Delta, Prince Gabriel Nwanazia, ya koma jam’iyyar APC tare da sama da mutane 200. Nwanaz...
An gano sunan ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Enugu ta Gabas a majalisar dattawa, Sanata Chimaroke Nnamani, a matsayin mamba na kwamitin y...
Gamayyar kungiyar matasan jam’iyyar PDP a Arewacin Najeriya, ta buƙaci shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya yi murabus....
Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike ya ce ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, yayi masa tayin takarar kujerar Sanata. ...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Zamfara ta sanya rana domin sake gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar gwamna a jihar. Jam'iyar ta saka...
Karamin Ministan Kwadago Festus Keyamo ya yiwa jam'iyyar PDP ba'a kan rikicin da ya dabaibaye ta. Keyamo ya ce jam’iyyar ta ras...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya ce ba za a tilastawa Sanata Iyioricha Ayu murabus daga muƙaminsa na shugaban jam’iyyar PDP n...
A safiyar yau laraba a garin Fatakwal magoya bayan Wike sun sha alwashin ba za su shiga hidimar yakin neman zaben Atiku ba har sai Ayu ya yi murabus. ...
Akalla 'yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki 1,868 ne suka fice daga jam’iyyar zuwa PDP a jihar Sokoto. Kakakin ...