Marigayi Ayogu Eze daya dade yana jinya ya rasu a wani Asibitin. Marigayin shi yake wakiltar Enugu ta Arewa a majalisar dattawa. Wata maj...
Aƙalla fasinjoji 13 ne suka ƙone ƙurmus a wani mummunan hatsarin da ya afku a kusa da unguwar Four Corners Enugu a daren Lahadi. Rahotanni sun b...
Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da daliban jami’ar Nsukka (UNN) a hanyar su ta komawa makaranta domin ci gaba da gudanar da harkokinsu ...
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun kama wasu ma’aikatan banki 12 bisa zargin zamba a jihar Enu...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban matasan jam’iyyar APC a karamar hukumar Igbo-Eze ta Kudu a jihar Enugu. Marigayin mai suna Lucky ...
Jami’an ‘yan sanda uku ne aka kashe a daren Laraba a lokacin da ‘yan bindiga suka kai wani hari a New Haven, a jihar Enugu kudu...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Enugu, Uchenna Nnaji, ya ce baza su taba kudaden da dan takarar shugaban...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Enugu, Ahmed Ammani, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan wani mataimakin Sufetan ‘yan sanda (ASP...
A ranar Asabar din da ta gabata ne aka tsinci gawarwakin mutane shida ciki har da ango a garin Akutara da ke yankin Adani a karamar hukumar Uzo-...
Al'ummar kauyen Ibagwa Nike dake karamar hukumar Enugu ta gabas sun koka bisa yunkurin fin karfi da Sarkin garin Igwe Emmanuel Ugwu yake musu ta h...
‘Yan sanda sun yi nasarar damke wani uba dan shekaru 36 a jihar Enugu bayan kashe dan sa da yayi kana ya binne shi. Uban mai suna Chidi Onyis...