Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, a jiya, ya mara wa Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas baya a karo na biyu, amma ya yi shiru kan makomar ɗan ...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alfaharin cewa jam'iyyar PDP ba za ta ci zabe a shekarar 2023 ba tare da sa hannun sa da na wasu gwamnoni ...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da takwarorin sa na Oyo, Abia da Benue sun tafi ƙasar Spain. Hakan na zuwa yayin da rikicin jam'iyar PDP ke ...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce ya amince da jam'iyyar PDP, ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar da kuma mataimakinsa, Gwamna Ifean...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya amince da kashe Naira biliyan 1 don daukar matakan gaggawa da tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a kananan...
Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike ya ce ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, yayi masa tayin takarar kujerar Sanata. ...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya ce ba za a tilastawa Sanata Iyioricha Ayu murabus daga muƙaminsa na shugaban jam’iyyar PDP n...
A safiyar yau laraba a garin Fatakwal magoya bayan Wike sun sha alwashin ba za su shiga hidimar yakin neman zaben Atiku ba har sai Ayu ya yi murabus. ...
‘Yan takarar gwamna a jam’iyyar adawa ta PDP sun bayyana matakin su na karshe na samar da mafita mai dorewa kan takaddamar siyasa ts...
Biyo bayan gazawar Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, na hada kan bangarorin da ke rikici da juna a jam’iyyar ta ...
Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya bayyana shugaban jam'iyyar adawa ta PDP na kasa Iyorchia Ayu a matsayin mai butulci. Wike ya bayyana haka ne...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya yi niyyar bayyana zabin sa a cikin 'yan takarar shugaban kasa da zai marawa baya a zaben. Wike ya bayyana h...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya gana da dan takarar shugaban kasa Peter Obi da gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike a London. Wasu daga cikin...