OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 1 Shekara da ya shude

Obasanjo Ya Gana Da Wike A Birnin London

Obasanjo Ya Gana Da Wike A Birnin London

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya gana da dan takarar shugaban kasa Peter Obi da gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike a London.

Wasu daga cikin gwamnonin da suka halarci taron sun hada da Gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde, Samuel Ortom na jihar Benue, Gwamnan jihar Abia Okezie Ikpeazu, hadi da tsohon gwamna Donald Duke.

Wasu hotuna da suka watsu a kafafen sada zumunta sun hasko yadda akayi wannan ganawa.

Sai dai babu cikakken bayani game da batun da suka tattauna yayin ganawar tasu.

Wannan taro, ana sa ran ba zai rasa nasaba da batun zaɓen 2023.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci