Majalisar wakilai ta umarci babban bankin Najeriya CBN da ya gaggauta dakatar da siyar da bankin Polaris Plc. Hakan ya biyo bayan amincew...
Shugaban Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatin sa na ƙara ƙaimi wajen ganin duk ƴan ƙasar suna biyan haraji. Shugaban wanda yace masu ka...
An tsaurara matakan tsaro a kofofin majalisar dokokin kasar nan yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 na N...
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Akko a jihar Gombe, Usman Bello-Kumo, ya bayar da kwangilar gina makarantu da asibitin haihuwa na zamani ci...
Majalisar wakilai ta bukaci ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, da ya umurci kamfanin Julius Berger Plc da ya gaggauta kammala aikin gyaran ...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce da takaici yadda dan kasar China, Frank Geng Quanrong ya kashe wata matashiya, Ummukulsum Sani Buhari a Kano, tare da...
'Yan majalisar wakilai za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari domin gabatar da sabuwar yarjejeniyar da suka kulla da kungiyar malaman jami...
Majalisar wakilai za ta gana da kungiyar malaman jami’o’i, da sauran masu ruwa da tsaki domin nemo mafita ga yajin aikin da kungiyar...
Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan harkokin da suka shafi amfani da man fetur sun fara tantance yawan man fetur din da ake amfani da shi a k...
‘Yan Majalisar Kasar nan sun ce za zu iya tafiya yajin aiki saboda ci gaba da Kamari da rashin tsaro ke yi a kasar nan, A ‘yan kwanakin...
Majalisar wakilai ta yi kira ga ma’aikatu da hukumomin tarayya da su yi la’akari da baiwa daliban gwarazan aji da suka kammala digiri aiki...
Majalisar dokokin Najeriya ta mika wa shugaban kasa Muhammadu Buhari kudirin dokar zabe da aka sake gyara domin amincewar sa. Magatakarda...