Cosmos Ndukwe wanda tsohon dan takarar shugaban kasa ne a jam’iyyar PDP ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar. A cikin wa...
Mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Kashim Shettima, ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam&...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya garzaya ƙasar Amurka domin ci gaba da yaƙin neman zaɓensa na 2023. Rahota...
Kungiyar yakin neman zaben Atiku/Okowa na jam’iyyar PDP ta bayyana cewa ziyarar da Atiku ya kai jihohin Edo da Neja alama ce ta samun nasara. ...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokuta, jihar Ogun, ta umarci jam’iyyar PDP da ta gudanar da sabon zaɓen fidda gwani na mazabar Abeoku...
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana cewa al'ummar jihar Osun za su zaɓi Atiku Abubakar a zaɓen shugaban ƙasa na 2023. ...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, a jiya, ya mara wa Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas baya a karo na biyu, amma ya yi shiru kan makomar ɗan ...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alfaharin cewa jam'iyyar PDP ba za ta ci zabe a shekarar 2023 ba tare da sa hannun sa da na wasu gwamnoni ...
Jam’iyyar mai mulki ta APC ta ce ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, zai wargaza Najeriya tare da hadda...
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar PDP mai adawa. Mista Inuwa...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara a ranar Lahadi ta tabbatar da mutuwar mutum daya, tare da jikkatar wasu 18 a wata arangama da wasu &lsq...
Kwamitin musamman da kwamitin amintattu da jam’iyyar PDP ya kafa, ya mika rahoton da aka dade ana jira kan rikicin da ya dabaibaye jam’iyy...
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta ce halaccin ɗaukar nauyin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC ya saɓawa doka kamar yadda...
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya gargaɗi shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu da ya nemi gafara ko kuma ya yi murabus kamar yadda y...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce jam'iyyar sa na da kyakkyawar damar yin nasara a zaben dake dos...