Wata babbar kotu a Kano ta fitar da wani umarnin wucin gadi na jinginar da dakatarwar da aka yi wa Dr Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyyar...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta yi watsi da batun dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa Abdullahi Ganduje. Alhaji Zakari S...
Daya daga cikin yan takarar gwamna a jam’iyyar APC a jihar Ondo, Wale Akinterinwa, ya zargi shugaban kwamitin gudanar da zaben fidda gwannin Usm...
Sakamakon isar kayan aiki da ma’aikata a makare zuwa mazabu 13 a karamar hukumar Okitipupa ta jihar Ondo, kwamitin zaben fidda gwani na jam&rsqu...
Rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar APC a jihar Kano ya sake daukar sabon salo, inda wasu shugabannin jam’iyyar a matakin mazaba ...
Kwamitin da ke sa ido a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a jihar Ondo ya sanar da cewa mambobin jam’iyyar 171,922 ne kuri'a a zaben ...
Kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC yayi watsi da umarnin kotu na dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje, Inda tace hakan...
Ofishin mazabar Ganduje dake karamar hukumar Dawakin Tofa ta jihar Kano sun dakatar da Abdullahi Ganduje, shugaban jam’iyyar APC na kasa. ...
Majalisar zartarwar jam’iyyar APC ta jihar Kano tayi watsi da dakatar da shugaban jamiyyar Abdullahi Umar Ganduje da shugabannin mazabar Ganduje...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara a ranar Lahadi ta tabbatar da mutuwar mutum daya, tare da jikkatar wasu 18 a wata arangama da wasu &lsq...
Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu a halin yanzu suna ganawa a ot...
Sanata mai wakiltan Ekiti ta tsakiya a majalisar wakilai ta kasa, Michael Opeyemi Bamidele, ya bukaci 'yan Najeriya da su zabi Shugaban da zai mus...
Dai dai lokacin da zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, ƙungiyar Yarbawa ta Arewa Agenda ga Tinubu ( NOYAT), ta tabbatarwa ɗan takarar shugaban ƙasa na ...
Bayan shafe makwanni ana ta cece-kuce, a ƙarshe ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Tinubu ta ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓe mai wakilai 422 gaba...
Shugaban jam’iyyar APC mai adawa a jihar Adamawa Ibrahim Bilal, ya yi murabus daga mukaminsa. Bilal yayi murabus ne bayan ‘yan makonni ...