Babban Sakataren hukumar kula da masu bukata ta musamman James Lalu ya bayyana cewa suna aiki tare da bankin masana’antu don samar da bashi mai ...
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta kuduri aniyar kawo karshen cin hanci da rashawa ba tare da tsoro ko s...
Gwamnatin tarayya ta bada tabbacin cewa nan ba da jimawa ba za'a kawar da matsalar karancin man fetur a fadin kasar. Ko’odinetan sh...
Gwamnatin tarayya ta sanar da za'a fara amfani da sabon jadawalin mafi karancin albashi daga yau 1 ga watan Mayu. Wannan na zuwa duk ...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da layin dogo na zirga-zirgar jiragen kasa a kan hanyar Fatakwal zuwa Aba. Ministan Sufuri, Sai...
Dele Alake, ministan ma’adanan ma’adinai, a ranar Litinin, ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba gwamnatin tarayya za ta samar da wani sabon...
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za a fara rusa gine-ginen da ke kan kilomita ukun farko na babbar hanyar Legas zuwa Calabar a ranar Asabar 27 ga wa...
A wani yunkuri na yaki da mace-macen mata masu juna biyu yayin haihuwa da inganta rayuwar jarirai, gwamnatin tarayya ta amince da ware Naira biliyan 2...
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar kara mafi karancin shekarun shiga manyan makarantu zuwa shekaru 18. Ministan Ilimi, Tahir Mamman, wanda...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce a halin yanzu gwamnatin tarayya na biyan tallafin man fetur fiye da na baya. El-R...
Shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu, ya shigar da gwamnatin tarayya kara gaban kotu kan ci gaba da tsare shi da hukumar tsaro...
A ƙalla Mutane 50 ne daga al’ummomi 11 a jihar Adamawa suka rasa rayukansu a ambaliyar da ta afku a kwanakin baya, yayin da wasu 71 suka samu r...
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin fara jigilar mahajjata kiristoci daga Najeriya kai tsaye zuwa kasar Isra'ila. Za a sadauka...
Kungiyar lauyoyin mata ta kasa da kasa, FIDA reshen jihar Imo, ta bukaci gwamnati a dukkan matakai da su samar da matakan da za su kara tabbatar da ka...
An kashe wani jami’in gwamnatin Najeriya wanda aka yi garkuwa da shi, Shamsideen Abayomi Alamu, inda wadanda suka yi kisan suka tafi da gawar. ...