OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 2 Makonni da suka shude

Hukumar kare hakkin mai saye zata yi bincike akan hauhawar farashin kayyaki bayan farfadowar darajar Naira

Hukumar kare hakkin mai saye zata yi bincike akan hauhawar f

Hukumar kula da hakkin mai saye ta kasa (FCCPC) ta sha alwashin sanya ido tare da gudanar da bincike kan hauhawar farashin kayayyaki a kasar nan.

 

Shugaban hukumar Dr. Adamu Abdullahi, a wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba ya ce ba zasu lamunci cigaba da hauhawar farashin da Ake fuskanta ba duk da karyewar farashin Dalar Amurka a yan kwanakin nan.

 

Sanarwar tace "duk da karyewar Dala Alumma na cigaba da kokawa bisa hauhawar farashin kayyayakin amfanin yau da kullum. Hukumar mu ba sanya ido ana cigaba da muzgunawa alumma ba saboda haka zamu dauki matakin magance matsalar" 

 

Tun bayan farfadowar darajar Naira a karuwar chanji alumma ke sa ran ganin farashin kaya ya sako a fadin kasar nan.

 

 

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci