Gwamna Ademola Adeleke ya roki mahukuntan kasar Afirka ta Kudu da su sa baki tare da dakatar da cin zarafi da cin mutuncin ‘yan Najeriya da ake ...
Hukumar kula da hakkin mai saye ta kasa (FCCPC) ta sha alwashin sanya ido tare da gudanar da bincike kan hauhawar farashin kayayyaki a kasar nan. &...
Ƙasar Ukraine ta bukaci dalibai ‘yan Najeriya da kada su karbi tayin kasar Rasha saboda ita ta yi sanadin kawo musu cikas a karat...
Kasar Amurka da Birtaniya sun gargadi ‘yan kasarsu mazauna Najeriya kan hare-haren ta’addanci a kasar musamman a Abuja babban birnin taray...
Ƙungiyar nan dake rajin haƙƙin ɗan Adam ta Musulunci wato MURIC, ta buƙaci Majalisar Dokoki ta ƙasa da ta kafa dokar da za ta haramta sanya tufa...
Wata kwararriya a fannin abincin a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano, AKTH, Rumanatu Abdulmalik ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi taka-tsan-...
Hukumar shirya jarabawa ta ƙasa wato NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala sakandare ta 2022. Magatakardar hukumar Farfesa Dantani Wushish...
Cui Jianchun, Jakadan kasar China a Najeriya, ya ce kasarsa ba ta da niyyar karbe muhimman kadarorin Najeriya a matsayin lamuni idan ta gaza biyan bas...