A ranar Litinin ne kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku ya dakatar da wasu ‘yan majalisa uku bisa zargin yunkurin tsige shi da...
Kakakin majalisar dattijai, Yemi Adaramodu, ya bayyana a ranar Litinin cewa, babu wata yarjejeniyar sirri da akayi ta mayar da dan majalisar da aka da...
Sanata Sani Musa mai wakiltar Neja ta Gabas kuma mai rike da mukamin shugaban kwamitin harkokin kudi a majalisar ya nuna damuwarsa game da faduwar dar...
Mambobin kwamitin majalisar dattawa kan kasashen ketare da kungiyoyi masu zaman kansu a jiya Alhamis sun ba da shawarar daukaka hukumar ‘yan Naj...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da mataimakin sa Yemi Osinbajo za su kashe Naira biliyan 11.92 wajen tafiye-tafiye da kuma abinci. Adadin da aka am...
Shugaban Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatin sa na ƙara ƙaimi wajen ganin duk ƴan ƙasar suna biyan haraji. Shugaban wanda yace masu ka...
Majalisar dattawa a ranar Larabar ta yi watsi da shawarar kwamitinta na rage kasafin kudin tallafin man fetur a shekarar 2023 daga Naira tiriliyan 3.6...
Majalisar dattawa na nazarin wani kudirin doka da zai tsara yadda ake daukar ma’aikata, masu koyo da masu horarwa da sauran bangarorin ma’...
Majalisar Dattawa ta tantance tare da tabbatar da Alkalin Alkalan Najeriya (CJN), Mai Shari’a Olukayode Ariwoola. Tabbatarwar ya biyo bayan a...
Majalissar dattijai ta kasa ta koka bisa hauhawar kudaden da ake kashewa wajen shigo da kayan gona daga kasashen waje, wanda yake janyowa manoman ciki...
Majalisar dattawan Najeriya ta yi gyara ga dokar ta’addanci ta 2013, inda ta haramta biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane. An zartar d...
‘Yan Majalisar Kasar nan sun ce za zu iya tafiya yajin aiki saboda ci gaba da Kamari da rashin tsaro ke yi a kasar nan, A ‘yan kwanakin...
Majalisar dokokin Najeriya ta mika wa shugaban kasa Muhammadu Buhari kudirin dokar zabe da aka sake gyara domin amincewar sa. Magatakarda...
Majalisar Dattawa ta shiga zaman sirri kan kin amincewa da Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya yi na sanya hannu kan dokar zaben da za’a yi wa gyar...
Senate President Ahmed Lawan said the Senate is trying to approve the 2022 budget before Christmas. According to him, the level of work a...