Gwamna Dikko Radda ya umarci jami’an tsaro da su gaggauta cafke wadanda ake kyautata zaton suna da alhakin mutuwar jami’in hukumar kwastam...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce ta kama wasu mutane 22 da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da kuma mutane 36 da ake zargi da ai...
Gwamnatin Jihar Katsina ta ware Naira Biliyan 3.77 tsakanin watan Yunin 2023 zuwa Afrilu 2024 ga bangaren kiwon lafiya. Gwamna Dikk...
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda, ya zargi wasu jami’an gwamnati da jami’an tsaro da taimakawa ayyukan ta'addanci a kasar nan. ...
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna Pleasant Library and Book Club a jihar Katsina ta gudanar da addu’o’i na musamman a masallatan Juma&...
Yan ta'adda sun kashe kwamandan wani sansanin soji da ke Sabon Garin Dan’Ali a jihar Katsina a wani harin kwantan bauna da aka kai musu.&nbs...
Gwamnatin jihar Katsina ta gargadi maniyyatan da ke shirin gudanar da aikin Hajjin bana na 2024 kan safarar miyagun kwayoyi da wasu haramtattun kayayy...
Gwamnatin jihar Katsina ta rufe gidajen mai guda uku da ake zargi da sayarwa ‘yan ta'addan da suka addabi yankin man fetur. Kwamiti...
Hukumar Sufuri ta Jihar Katsina (KSTA) ta ce a cikin shekaru hudun da suka wuce, ta biya bashin Naira miliyan 50 da sauran bashin da ta gada, sannan t...
Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka yi a Katsina wanda ya haifar da ƙanƙara ta lalata gonaki da gidaje a unguwannin Dutsen-Kura/Kanya da Gozaki a k...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce kimanin matasan kasar nan dubu bakwai ne suka karbi takaddar shiga gasar zakulo matasa masu fikira a bangarori daban-dab...
A daren jiya Talata, wayewar Laraba ne wasu yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka sace mutane bakwai ‘yan gida daya a garin k...
‘Yan bindiga sun kai hare-hare da dama a fadin jihar Katsina acikin sa’o’i 72 da suka wuce. A hare-haren da aka kai tsakanin rana...
'Yan bindiga sun shiga garin dutsin ma inda suka yi awon gaba da mutum shida ciki hadda 'yan uwan dan takarar gwamna na jam'iyar APC Wa...
Rundunar 'yan sanda sun kashe wani dan ta’adda da safiyar Lahadi a kauyen Unguwar Maizuma da ke karamar hukumar Danja a jihar Katsina. Ya...