Wani hatsari da ya afku a Legas yayin da wani kwale-kwale ya kife yayi sanadin mutuwar fasinjoji huɗu. An ce wadanda lamarin ya rutsa da su h...
Wani Kwale-kwale dauke da fasinjoji hamsin (50) ya kife a kogin Kaduna na jihar Neja yayin da wasu mutane 33 suka bata. Kamar yadda muka samu...
Kimanin mutane 30 ne ake zargin sun bata yayin da wani jirgin ruwa dauke da fasinjoji 85 ya kife a garin Umunnankwo da ke karamar hukumar Ogbaru ta ji...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Yobe (YOSEMA) ta tabbatar da karuwar adadin wadanda suka mutu sakamakon hatsarin jirgin ruwa da ya afku a kar...
Biyo bayan hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Tarmuwa da ke jihar Yobe, an bayyana cewa nutum biyu sun mutu yayin da wasu da dama suka ...
Manajan hukumar kula da hanyoyin ruwa ta kasa a jihar Legas (NIWA) Injiniya Sarat Braimah ta ce rashin samun horon da ya dace daga masu aikin jiragen ...
Biyo bayan wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa a ranar Lahadi, adadin wadanda suka mutu ya kai bakwai. Da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da rasuwar wani jariri mai watanni bakwai, da wasu mata hudu bayan kifewar kwale-kwalen su a...
Akalla mutane biyar ne suka mutu a wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Gwaram ta jihar Jigawa. Ku tuna cewa an samu labarin mutu...
Akalla mutane 18 ne wanda akasari yara ne suka rasa rayukansu sakamakon kifewar wani jirgin ruwa da ke dauke da su a Katsina. Lamarin dai ya faru n...
Akalla mutane 26 da suka hada da mata da yara ne suka rasa rayukan su a wani hatsarin jirgin ruwa a Jihar Sokoto. A cikin mutanen 26, mata 21 da ya...