OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 1 Mako da ya shude

Seyi Makinde Ya Kada Kuria a Ibdan

Seyi Makinde Ya Kada Kuria a Ibdan

Gwamnan jihar Oyo, Engr. Seyi Makinde ya kada kuri'arsa a zaben kananan hukumomi da ke gudana a jihar. 

 

Gwamnan ya kada kuri’a ne a rumfar zabe mai lamba 1, a mazaba ta 11 a karamar hukumar Ibadan ta Arewa maso Gabas da ke Ibadan, babban birnin jihar Oyo.

 

Makinde ya isa filing zaben da misalin karfe 10:17 na safe kuma ya kada kuri’a bayan mintuna biyar. 

 

Ana gudanar da zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Oyo, OYSIEC ta shirya a fadin kananan hukumomi 33.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci